Kwankwaso ya zage ni ya zagi iyayena – Ganduje

Rikicin da ya barke a jahar Kano tsakanin gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Senata Kwankwaso ya sake yin tsami. Gwamna Ganduje ya bayyanwa yan jarida cewa Sanata Kwankwaso sai da ya zage shi kuma ya zagi iyayensa a yayin da sanatan ya kawo ziyarar gaisuwar rasuwar mahaifiyyar Gwamna Ganduje.

Wannan labarin dai ya be majiyoyi daban daban inda manya jaredun Najeriya suka dauki labarin. Ganduje yace  a yayin da na rako kwankwaso i’zuwa motar sa sai kawai ya hau ni da zagi, ya zagi iyayena, yana fushin abubuwa da muka yi a gwamnatance, na tsaida wa’ensu kudurori na gwamnatin shi,

Gwamna ganduje ya dauki alwashin fasa kawai gamme da almundana da yake ganin Kwankwaso yayi a yayin mulkin nasa na wancan lokacin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: