Magu yatafi Dubai don karbo kudaden da yan siyasa suka boye

Shugaban hukumar EFCC da babban lowyan gwamnatin tarya su nufi Dubai domin karbo kudaden da yan siyasa da sauran barayin gwamnati suka boye a can.

Wannan ya biyo bayan sa hanun yarjejeniya tsakanin Shugan Kasa Janar Muhammadu Buhari da sarakunan can kassar ta dubai.

Majiyar mu tacce a yunzu hakka da kaddarorin tsaffin gwamnonin Najeriya su bakwai wa’enda duk za su salwanta a wannan yunkurin.

A bissa wasu harrufan, an ce barayin najeriya sun boye kamanin Dallar Amurika bilya dari biyu $200Bn a can kassar ta Dubai.

Duabai dai tana daya daga cikin kashashen da yan najeriya suka fi aiki da domin battar da miyagun kudade. Sauran sun hada da Dominican Rpublic, Morroco da kuma Ingila.

Shugaban Kassa ya yi alkwarin karbo da duk dukiyar yan najeriya da wanni ya sacce.

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: