MODU SHERIF: Jam’iyyar PDP Ta Roki Membobinta Da Kada Su Fice

Babar Jimoyar Adawa ta Najeriya wato  Jam’iyyar PDP Ta Roki Membobinta Da Kada Su Fice, Kasancewar 20 Daga Cikin Membobinta Na Majalisar Datijjai Da Kuma 50 Daga Majalisar Wakilai Ta Tarayya Suke Shirin Barin Jam’iyyar Saboda Bai Modu Sherif Shugaban Jam’iyyar Da Aka Yi.

An de samu borren yan Jimiyya tun da aka sanar da cewa Modu Sherif ne zai karbi ragamar shugabancin jamiyya.

Masu borren suna ganin cewa sabi da zargin da ake yi tsohon gwamnan, bai kamata jam’iyar PDP ta mai da shi shugabanta ba.

Gwamna Ganduje Na Jihar Kano yace wai babu wani tsari Da Modu Sherif Zai Yi A PDP, Domin Ba Zai Jima A Jam’iyyar Ba Saboda Ya Saba Tsalle-tsalle, Inji Gwmna Ganduje Na Jihar Kano

Leave a Reply

%d bloggers like this: