PDP tace an baiwa Ameachi Naira Bilyan Biyar don ya juya zaben Rivers

Jami’yar adawar Najeriya mai tambarin lema wato PDP ta ce an bawa minista rotimi Amechi naira bilyan biyar domin a juya zaben rivers da yake gudana yau.

PDP dai ta fitar da wa’ennan hotunan da tace na kudaden ne a yayin da suke issa babban filin jirgin sama na portharcourt.

Ana sake yin zabe ne a jahar rivers bayan da kotun Allah ya Issa ta sauke dukan zababbukan yan majalisun jahar da akan yi a shekarar da ta wuce.

Leave a Reply

%d bloggers like this: