Saida Na Kasa Rikke Hawaye- Zahra Buhari Ta Bayyana Yadda Tayi A Jana’izar Sojojin Najeriya HOTUNA

Tacce wannan ne karro na farko da na ga anayiwa gawa sutira.

Tacce na waiga naga mahaifiyata ta sharre hawaye, na waiga naji Janar Buratai yana kirawo gari bayan gari wadda wa’ennan bayin Allan suka ciyo daga wajejn yan ta’adda

Tacce saida na kasa rikke hawaye, ban san yadda kawai naji ruwa na zuba daga idanu na ba.

Allah Sarki, Anyiwa jaruman da suka ba da rayuwarsu domin ceto al’umma daga wajen yan zafin addini, yan tsaurin addini, malaman gogge, kuma yan ta’adda. Allah ya hutata kwanciyar su. Ga wassu hotunan daga jan’izar:

n2.jpgn3

 

 

Sarkin Yaki an taffi- Ga makwancin Jarmai Lt Col Muhammad Abu Ali

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: