Sanatoci sun Aminche da Kassafin Kudi (Budget) na Buhari

Sanatocin Najeriya sun yarda hannun yarda ga kassafin kudin da Janar Buhari ya tura musu.

A yunzu haka, shi kasafin kuddin, watto budget ya zama doka kenan kuma zai fara aiki a fadin tarayyar.

Sanatocin sun Amince da ya kashe kudi Keman Naira Tirliyan shida wato N6,060,677,358,227 bayan da suka zaftare wajen bilyan ashirin daga kuddin da shi buhari ya nemi a bashi ikon kashewa.

Wannan daai shine karro na farko da majalissa ke ragge kudi bama ta karra ba akan kasafin kudin da wani shugaban kassa ke kaimata tun da aka dawao mulkin domokradiyya. Ko menene ya janyo hakan? Sanatocin sunce hallin da kassar ta tsinchi kanta na tsaka mai wuya shine ya janyo hakkan.

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: