Siyasar Kano- Sulhu ya watse, an chire shugaban jami’iyar APC

Da alamu chewa sulhun da ake so a kawo tsakanin yan Gandujiya da Kwankwasiyya mai gajeren zango ne. A halin da ake yunzu mutanen Gwamna Ganduje da ke da rinjaye a shugabancin Jami’iya sunyi yi yunkurin chire shugaban Jami’iya na jahar wate Umar Doguwa.

Mutanen Ganduje sun ba da sanarwar kafa Alhaji Abdullahi Abass a matsayin saban Shugaban Jami’iya na wuccan gado.

Mujiyar mu ta samo cewa wannan ya tunzura mutanen Sanata Kwankwaso da fitar da sanarwar kin yarda da wannan taron.

Sabon Shugaban Jami’iya na wuccan gadi, Alhaji Abdullahi Abbas

A makon da ya wuce ne dai aka samu ubaraka tsakanin Gwamana Ganduje da tsohon Gwamna Kwankwaso.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: