Sojoji sun konne sansanin yan BokoHaram a Kauyen Musari

A wata arangama da sojojin Najeriya sukayo da yan ta’addan Bokoharm, Sojojin sunyi nasarar konne wani babban sansanin yan ta’addan a kusa da kauyen Musari dake can gefen Sambisa a Jahar Borno.

Sojojin kuma sun kashe yan ta’addan guda hamsin da takwas, sai dai sojan najeriya guda ya mutu a lokacin misayar wutar. Sojojin sunce sun kama makamai da dama da kuma mashina hamsin da biyu wanda yan ta’addan ke yawo da.

Ga dai hotunan da rundunar sojojin ta fitar:

n
Sansanin yan ta’addan yana cin wuta

n2
Leave a Reply

%d bloggers like this: