VIDIYO: An sulhunta kwankwaso da Ganduje inji gwamnan Zamfara

Gwmanan jahar Zamfara wato Abdulaziz Yari yacce bisa umarnin shigaban kassa Janar Muhammadu Buhari gwamnonin Arewa Maso Yamma sun sulhunta kawunan Kwankwaso da Ganduje.

Yari dai yayi wannan jawabi ne a wata vidiyo inda aka nunoshi tarre da Kwankwaso, Ganduje da takororin sa gwamnoni irin su Nasiru Elrufai, Talamiz, Baagudu da tambuwal.

Wannan abin da yari ya fada yana da kanshin gaskiya sabida bayan wata tataunawa da shi ganduje yayi da shugaban kasa ne sai aka ga ya janza sallo yana cewa wai a shirye yakke yayi sulhu da kwankwaso.

Saide ba irin ta yau banne farkon sulhun siyasar sake watsewa sabida magoya bayan manyan ya siyasa. Ko yaya wannan sulhun na kano zai kasance?

Ga dai vidiyon dan kallan ku:
Leave a Reply

%d bloggers like this: