Wahalar mai bazata karre yunzu ba- Inji karamin Ministan Man Fetir

Wahalar da yan Najeriya ke sha wajen sayen Man fetir zata zarce watanni biyu nan gaba.

Karamin Ministan mai kuma shigaban kamfanin man fetir na najeriya Ibe Kwachikwu shine ya bayyanna hakan inda yacce wannan zai biy bayane bisa ajiye duk man ta matatun man Najeriya suka tacce a cikin Ajiyar sai ta bacci.

Minista Kwachikwu ya bayyana hakan ne a lokacin da sukayi wanni taro da kugiyoyin massu aikin mai na PENGASSAN da NUPENG.

Ministan yace yazama tillas a sakke cika Ajiyar ko ta Bacci domin wannan dogon rashin man yasa an warwashe man fetir din da gwamnatin ke ajiyewa sabida rananar ta bacci

Yan najeriya dai a halin yunzu sun shiga wata na goma suna fuskantar barazana wajen sayar man fetir wanda Allah ya albarkanci kassar tasu da shi.

 
.
Leave a Reply

%d bloggers like this: