Zargin chin Hanci- Kulliya da ke jin karrar Bukola Saraki ya bar kotu

Babban kulliya dake jin karar da shugaban dattijan Najeriya wato Bukola Saraki ya shigar domin tsayayr da tuhomar da wata kotun ke me dai ya bar aikin jin ka’rar daga yau.

Kulliyan mai suna Abdul Kafarti yace ya yi hakan ne bayan wani shafin yan kuddu mai suna Sahara Reporters yazargi kulliyan da karbar chin hanci daga wajen Saraki. Kulliyan yacce

“A najeriya ne kawai wani zai wayi garri ya fara mika kazafi kan mutanne ba tarre da yayi buncike ba ko san mutanen, sabida haka ne a yau nake chirre kai na daga duk wanni hurda ta jin wannan karar kuma nake mika karrar i zuwa ga babban kulliya domin ya sarfantata”

Shafin Sahara Reporters dai sun sa kafar wando daya da Saraki tun bayan da yayi nasarar zama shugaban dattijan najeriya sabbanin zabbin jami’iyarsa ta APC.

Leave a Reply

%d bloggers like this: