Ahmed Musa Zai bude Filin Wassanni A Kano

Ahmed Musa, wannen da kwallon kafar da yayi sunna bayan ya sauya Matarshi yar Kano kuma uwar yayanshi uku da wata yar kudancin najeriya yar Calbar ya dawo garin Matar nashi domin bude filin wassanni.

2
Ahmed Musa ya Auri wata Yar Kudu Bayan ya Sakki Matarsa Yar Kano

Majiyar mu ta nuna cewa za’a bude filin ne a gobe a wanni tarron sai an gayyaceka wanda zai sammu halirtar manyan bakki.

n

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: