Allah Ya Jikan Sarkin Musulmi Ibrahim Dasuki

Innalillahi Wa Inna Illaihir Rajiun.

An yi rashi ga alumar kassar Hausa.

Tsohon sarkin Musulmi Alhaji Ibrahim Dasuki ya koma ga mahallacinsa.

Majiya tacce Sarkin ya rassu ne bayan wata jinya da yayi a wanni asibiti dake kassar waje.

Sarkin Musulmi na 18 Alhaji Dasuki y hau karagar mulki bayan dauke shekaru yana bautawa najeriya a matsayi daban daban.

A shekarar 1994 babu zatau gwamnatin Sani Abach ta sige shi sannan ta sanya Alhaji Maccido akan karagar mulki.

Za’a tuna da Dasuki ganin irin rawar ganin da ya taka wajen tayar da Hafsoshin Arewa domin murkushe wanni juyin mulki da aka taba gwadawa domin a korri wassu jahohin Arewa daga najeriya a shekarar 1990.

Allah ya kyautata makwanci

vllkytaHR0cDovL2Nkbi0wMS5uYWlqLmNvbS9vL3FZV29qdFRaNm82YXhITFlMeGZMUnJ6bC5qcGc.prx_.r800x600.893ce8d5Ibrahim-Dasuki-Life-History-Biography-Photo-Picture-2

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: