Amina Ez Zubair Ta Zama Mataimakiyar Shugaban Majalisar Dinkin Duniya

Ministan muhalli ta najeriya Hajiya Amina Muhammed ElZubair ta zama mataimakiyar Sakatari Janar Na majalissar Dinkin Duniya.

Ez Zubair zata karbi Mista Antonio Guterres wanda tuni aka zaba domin ya maya gurbin Bankin Moon a matsayin Sakatari Janar.

Ez Zubair dai tana cikin mutanen da Shugaba Buhari ya janyo domin su zama ministoci a gwamnatin shi, amman tun a lokacin wassu suke fadin cewa idan akayi la’akari da kwarancewarta ya kamata ace an bata babban ma’aikata maimakon ta kulla da muhalli.

Ez Zubair tayi kaura ne zuwa majalisar dinkin duniya bayanda tsahon shugaba Goodluck Jonathan yayi mata korar cin zarafi daga ofishin mai kulla da niyyoyin miladiya.

Amina-mohammed1-710x434

Leave a Reply

%d bloggers like this: