An Harumta kungiyar ya Salafiyya

A Kassar jamus an harumta wata kungiyar yan salafiyya wadda ake zargi da nemowa yan ta’addan ISIS mutanne.

Kassar tacce kuniyoyin salafiyya sun tura dararrukan mutanne domin yin ta’addanci a sassa daban daban na duniya.

An dade ana zargin masu akidar salafiyya da goyawa yan ta’adda baya a wajajen da ake rikici da ta’addancin addini a duniya.

wata kungiyar yaki da ta’addanci tayi kira ga gwamnatocin duniya da su gaggauta harumta duk wata akidar Salafiyya acewarta domin hakkan zai kawo karshen ta’addancin da ake da sunan addinin islama

2016_11large_germany-salafists-solingen-protests

Leave a Reply

%d bloggers like this: