An Yarda Yan Mata Musulmai Su Aure Wanda Ba Musulmai Ba Yunzu

A kokarinta na kawo daidaitu tsakanin maza da mata hukumar kassar larabawa ta tunisiya a yau ta amince da gyaran dokar nan wadda ta hana yan mata musulmai su aure wa’enda ba musulmai ba.

Sanin kowa ne dai duk da cewa musulmai maza na iyya auren wadda ba musulmai ba amma dokokin kasashen musulmai dayawa sun harumtawa yan mata suyi haka. Tau amman yunzu wassu kasashen na musulunci na yunkurin watsi da irin wa’enan dokokin.

Al Kurnai dai bai fito ya harumtawa yan mata su auri wanda ba musulmai ba amman da akwai hadisai da ijimain malamai da suka yi hakkan.

Yaya kuke ganin wannan dokar, kuna so kasashen kasar Hausa su zartar da irin wanan yunkurin na kawo daidaituwa kuma? fada mana ta comment

 

images (1)

Leave a Reply

%d bloggers like this: