Anyi Kiraga A Daina Aurar Da Yan Yara Mata A Arewacin Najeriya

Wata kungiyar karre hakkin yan mata da yan yara ta shrya beta a birnin Kano inda tayi kira ga manayan malaman addini da sunya bakki wajen hanna aurar da yan yara mata kafin sun kammala karatun Boko.

Shugabar Kungiyar Malama Shafa Zangon Hausa tacce so ma acce duk wata ya macce ko da baza tayi aiki ba tau a barta ta kammala karatu har matsayin digiree na uku a jami’a, tacce hakkan ne zai sa matan su iyya baiwa yayansu tarbiyyar da ta wadata wajen ganin an shawo kan annobar shaye shaye da rashin tarbiya da girmama manya.

Ta nemi goyan bayan malaman wajjen wazzi domin hana samar yiwa yan yara mata wayo

n.jpg

Leave a Reply

%d bloggers like this: