Banji dadin barrin fillin Daga ba- Yariman Birtaniyya Harry

Yariman Kasar Birtaniyya wato Engla ya bayana cewa baiji dadin barrin fillin yaki ba.

Yariman da ya shiga rundinonin Birtaniya ne wajen shekaru goma da suka wuce inda kuma a ka tura shi fillin yaki a Afganistan inda yasha fafatawa da yan ta’addan Taliban.

Yariman yace na shiga dumuwa mutuka bayan da aka janye ni daga fillin yaki inda nai ta tunanin halin da yan uwana sojojin da na barau a A kasar Afganistan suke ciki

Prince Harry revealed the poignant moment that ‘broke him’ in a television interview on Thursday - when he was withdrawn from the front line during his first tour of duty in Afghanistan in early 2008

Yariman ya ce wannan damuwa itace tasa nayi yunkurin samar da wata sa’a da tsofafin sojoji zasu iya saduwa da junansu domin tunawa da wahalhalun da sug shiga tare.

Yariman dai ya samar da Invictus Games, wanni taro na shekara shekara inda tsoffin sojoji za suna saduwa

Prince Harry was withdrawn after just ten weeks in Afghanistan amid safety concerns when news of his secret deployment was leaked in the media. Pictured above, he is pictured in Helmand Province in January 2008 
Yariman Engila Harry a yayin dayake fillin daga

But it was only when he boarded his flight back to Britain that he saw the ‘unbelievably traumatic injuries’ his fellow soldiers had suffered, inspiring him to become a champion for wounded vets. Pictured, Harry watched Team Great Britain train for the Invictus Games at a military facility in Aldershot, England

Leave a Reply

%d bloggers like this: