Bazamu Kwacce NEPA Ba, Duk Da Cewa An Sayar Da Ita Ba Bisa Ka’ida Ba- Inji Fashola

Masu Gudu kada Su Gudu. Yakin fatauci ya neman tashi a iska.

Mu Mun zaci abun da aka zabesu suyi kenan, su dawowa da talakawa abun da aka kwace musu, Amman ministan harkokin wutar lantarki Babatunde Fashola yacce duk da cewa anyi almundana a sayar da NEPA idan aka Mayar da hanun agogo baya tau hakkan na iyya tsorata masu shigo da kudadensu Najeriya.

Fashola yacce idan akayi haka turawa masu kudade zasu ji tsoran kara sanya kudadensu cikin harkokin najeriya sabida zasu zacci duk gwamnatin data zau zat iyya canza yanayin abubuwa.

Amman kuma a wattanin baya shi fasholan ya amince cewa lalle anyi zamba a yarda aka daibi kamfanun nukan NEPA aka karay musu furashi sannan aka sayarwa massu kafa cikin gwamnatin bara.

Manya manyan yan najeriya har irinsu Aliko Dangote sun fito sunyi kira ga gwamnatin Buhari da ta kwatto NEPA sabida ganin yadda akayi almunda a sayar da itta.

Babatunde-Fashola-001

Leave a Reply

%d bloggers like this: