Daga Diban Kasa Sai Kisa- Sojoji Sun Kashe Mutane 3 A Kaduna HOTUNA

Lamarin najeriya sai gyaran Allah

Wanni soja sai ya harbe wanni yarro wai sabida yaran yana diban Kassar daga cikin kwatami dakke gaban wata makarantar sakandari ta sojoji- kuji fa!

Wanni launin kuma yacce wai sojan ya kashe yaron ne sabida ya sa shi yayi tsallen kwado amman yaron ya ki.

Wanni bawan Allah mai suna Jesse da yayi rubutu a facebook yacce abunda da tayar da rigimar kenan sannan sai shugaban sojojin wato GOC ya turo da wassu sojojin wadda suka kuma kashe wassu mutanne su uku a wajen.

Allah ya kyauta


 

Leave a Reply

%d bloggers like this: