Fito Da Shaidu Ko Kuyi Shiru- Atiku ya maryawa massu ce mishi barawo martani

Atiku Abubakar ya mayarwa massu mishi lakanin barawo martani a shafinshi na yanar gizo. Dan takarar na shugaban kassa yacce duk mai cewa shi barawo ne tau ya fito da shaida kokuma yayi shiru.

Atikun ya kara da cewa masu mishi katsafi irin wa’enda basu da basirar kasuwanci ne kawai sai sukewa duk wanda Allah ya bawa basirar kallan barawo.

Turakin Adamawa dai ya zunkuri yan gidan Buhari bayanda ya bayyana yunkurinshi na yin takarar najeriya a 2019. Atiku Abubakar ya sauki yarda jamiyyar APC tayi watsi da shi sannan yacce idan shine a kan gadan mulki tau wahalhalu irin na bokoharam da karayar tattalin arziki da tunni an manta da su.

Leave a Reply

%d bloggers like this: