Garin Kama Shinkafa Sun Sha Da Kyar- Kalli Hatsarin da Yan Kwastam Sukayi

Maganin zalunci.

An dade ana harbe mutanne a bodojin najeroya garin shigo da kayan masarufi wadda kungiyar yan kwastam basu amince da hakkan ba.

Tau a wannan makon dai yan kwastom din da suka bi wassu yan sumoga da suka shigo da shinkafa Allah ba barsu sunci nasara ba, domin kuwa da sukayi wanni wawan hatsari sai fito da yan uniform din aka rinka yi kamar kayan shanya.

Tau, Allah dai ya kiyaye ma ba wanda ya rassu, fatan gwamnatin najeriya zata fito da wanni saban tsarin da baza’a rinka takurawa talakawa ba. Ga hotunan:

screenshot-www.fotor_.com-2017-05-13-07-24-28

 

 

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: