Gaskiya ne maganar Fadan Ali Nuhu da Maryam Yahaya?

Wai shin me ke faruwa ne tsakanin Maryam Yahaya da uban gidanta Ali Nuhu.

Maganganun baraka tsakaninsu fa ta karade gidajen kannywood. Lalle kwana biyu wuta ke cimma FKD. A makon nana muka ji cewa Jaruma Raham Sadau na neman janyewa daga gidan FKD sabida cin fuskar da akayi mata yayin da ake shirya Abota tau sai gashi kuma munjin wai sahibar Ahmed Nuhu wato Maryam Yahaya ma na neman fucewa . Tau Allah ya kawo sauki

Screenshot_2017-09-10-07-34-54~2

Leave a Reply

%d bloggers like this: