Gwamnati A Bar Farfaganda- Ba Abunda Akayi A Rimin Kaybe

Daga Sadiq Rimin Keibe

Ina Kira ga massu tallan gwamnatin dakke kan karagar mulki da su dubi Alla su dubi Annabi su daina faraganda a gidajen rediyo danganne da aikin titin Rimin Keibe, domin kuwa ga hotunan yarda aiken ke gudana.

Ba wanni abun arziki da aka yi kuma gashi samina ta ci mana

n2.jpg

Leave a Reply

%d bloggers like this: