Hajiya kin cire Jan dankwalin ne? Rashida Maisa’a ta kasa amsa tambaya HOTUNA

Kunga irinta nan. Sai a ringa hankali da live chatting, ba’a san marar kunyar da za’a haddu da ba cikin yanar gizo.

Jiya dai Rashida Maisa’a advisan Ganduje ta ganne gaskiys bayanda ts hau live chat inda kuma wani yayi mata tambayar kakani kayi. Tau kun san Hajiyar, da a nemi taka aljan gwara ayi kamar ba’a gani ba.

Haka dai advisa ta lul luka ta wucce ta basar da tambayar. Saura kuma ta gaba LOL:

Leave a Reply

%d bloggers like this: