Ita Ce Jarumar- Miko Ya Zabi Asabe Madaki a Saban Shirin Shi HOTUNA

Lalle bana Kannywood da barrister akeyi.

Kamfanin frodusa Miko ya zabi Asabe Madaki damin fitowa a matsayin gwarzon saban shirin shi wadda za’a fara dauka a birnin kano.

Black damsel din dai kwana biyu ita ke dauke role role din kannywood. Amman wai baku lura da cewa a yunzu an fara daukar mata bakake kuma mararsa jiki a manya role ba cikn industri kuwa? Ko dai kanawa kun warke da san fararen mata ne? LOL

Tau ga dai hotunan JArumar

Screenshot_2017-09-10-00-11-40~2Screenshot_2017-09-10-00-12-22~2Screenshot_2017-09-10-00-12-28~2

Leave a Reply

%d bloggers like this: