Iyamuren Kano sunki Bude Kasuwanni Sabida Tsoro

Iyamuren Kano duk sun ki fitowa yau juma’a sabida tsoron abunda zai gudana koda yan Arewa zasu nemi daukar fansar abunda akayi musu a kasashen kudancin najeriya.

A dai makon nan yan ta”addan biyafara sun hallaka yan Arewa masu yawa a jahohin Abia da Rivers dakke kudancin na najeriya.

Duk da cewa gwamnatoci da kungiyoyi sun fito suna mika kalamun salama amman iyamuren jahohin Arewacin najeriya dayawa sunki  yarda abun har zuci ne. Jami’in mu yacce manyan kasuwannin Sabon Gari na Kano duka arefe suke hakama na sauran garuruwa da dama na Arewacin na Najeriya.

images

Leave a Reply

%d bloggers like this: