Ja’e kwanan cell- Ganduje ya karrama Hajiya Aisha Jae

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da littafin tarihin Hajia Aisha Mohd Ja’e da kuma mika mata lambar girma da kungiyar Arewa Youth Protection Unity And Peaceful Forum ta bata.

Hajia Aisha Mohd Ja’e ta kasance mai kamfanin motoci da keke napep mai suna Jae transport a birnin na Kano.

Duk da cewar gwamnan na kano yacce yabawa Hajiyar nambar yabo ne sabida tallafawa matasa wassu yan siyasa sun bayyana mamakin ganin yadda aka gudanar da tarron wannan forum din a babban dakin tarro na gidan gwamnatin jahar kano wato corronation hall.

Wassu ma har radi radin wata alaka suke na siyasa tsakanin attajirar da bangaren gandujiyya

Leave a Reply

%d bloggers like this: