Kada Ku Dau Fansa- Tarayyar Yan Arewa Sun Rokke Jama’a

Kungiyar samarin Arewacin Najeriya fid da sanarwa kan cewa kada yan Arewa sun nemi daukar fansa akan kisan gillar da akayiwa yan uwansu a kasashen kudancin najeriya.

Kungiyar tacce jamian tsarro tuni suna kan abun kuma za a shawo kan yan ta’addan.

Rigima dai ta barke bayanda Yan ta’addan biyafara suka farwa yan arewacin najeriya dakke jahohin Abia da Rivers inda aka kashe mutanne kuma aka konne dukiyoyi ciki har da manyan motocin attajiran Arewacin na najeriya.

Bidiyo bidiyo ta nuna yarda mugayen suka rinka bi suna duba mota mota da gida gida domin neman hausawan da zasu kashe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: