Kun Ga VIDIYAN Da Malam Jafar Ya Sokki San Kano? Gata Nan

Makiya Sarkin Kano dai sun tashi tsayye.

Tun lokacin da maimartabar ya fara sukkan wassu gwamnoni a Arewacin Najeriya aka fara sammun yan sintilan siyasarsu suna hawa yanar gizo domin neman batawa Sarkin Sunna. Kai har takai da wassu ma na kira da takawa yayi Murabus (wayyazubillahi)

Tau da suka ga abun ya ci tura shine yau kuma suka fito da sabuwa, suka dakko wata magana da marigayi malam Jaar yayi ind yakke suka rubuce rubuce Sarkin na kano.

Abun dai da makiyan masarautar basu ganne ba shinne mafiya yawan abubuwan da shi jafar din ya fadi sun zau sun farru, Jafar ya sauki Sarkin Sabida wai koyaushe yana cewa Shari’ar da gwamnonin wancan lokacin ke neman kawowa ta yaudarace, Ku gayaman masu kudi nawa kuka taba ji an yankewa hannu?

Kai har vidiyo an Samu na kwamishina a Zamfara (sansanin Sharia) ya tika Zina amman ba abunda da akayi mishi.

Kuma mu dai a sanin mu Jafar sin nan ba annabi banne. Shine ya koyar da Muhammad yusuf wannan makasurin da ta’addan da ya gina bokoharam, abar da har yunzu ana neman shawo kanta.

Kuma Idan Za’a iya tunawa shi wannan malamin ya taba fid da lakca wadda tamkar cin mutunci ce ga Maimartaba tsohon Sarki Ado Bayero Allah Huta kwanciya. Daman kunga yana da tarihin fid da bakaken maganganu. Amman dai, shima Allah yaji kanshi yasa mu cika da imani

Tau, amman kamar yadda tarbiyya ta sharrinda, kada kuji ta bakin mu, mu dai namu labarai ne, ga vidiyan da ta janyo ca in ca nan:

073ED0D0-9ED0-44F8-910B-C58727CB1E1E_w1023_r1_s

Leave a Reply

%d bloggers like this: