Lalle Badirawo- Aikin Ganduje ya Soma Kifewa

Katafaren aikin da gandujen kano ya sanya akan titin state road na kano ya fara fadowa. Wanda suka ga iftilain sunce karafunan sun fado ne yayin da akayi ruwan sama a jiya kuma sai da suka raunana mutane.

Leave a Reply

%d bloggers like this: