Makamai Yan Shi’a suka Dauka Shiyasa Mukayi Arangama Dasu – Inji Yan Sandan Najeriya

Babban inspekta janar na yan sandan najeriya Alhaji Ibrahim Idris yacce Makaman Alakakai yan shi’a suka dauka tarre da yiwa al’umma barazana shiyasa yan sandan shi sukayi arangama dassu.

Babban hafsan na yan sandan ya karyata maganar cewa haka kawai yan sanda suka afkawa yan shi’ar.

Yacce yan shi’ar sun tarre babbar hanya ne suka hannar kowa aiki da ita sannan suka dau makamai tarre da yiwa al’uma barazana.

Yayi kira da al’umma da su tausayawa yan sandan da suka rasa rayukansu yayin da suka fito karre al’umma daga yan shi’ar.

Mutanne da dama ne suka mutu a fito na fiton da akayi a kan hanyar zuwa zaria dakke Kano yayin da yan sanda da yan shi’ar suka tafku a garin tamburawa.

Police-IGP-1

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: