Manya Sun Gammu A Kano Daurin Auren Dan Ahmed Sani Yerima

Anyi tarron manya a birnin kano a yau juma’a inda Santa Saraki da Gwamnoni da yawa suka hadddu domin halirtar daurin auren dan gidan tsohon  gwamnan jahar Zamfara Ahmed Sani yeriman Bakura.

Gwamnan Shari’ar ya fuskanci kalubalai bayan yan tabatta cewa ashe dai abunda Malam yacce da abunda yayi ya sha bambam. Kautar Aure daga gwamnan Zamfara mai ci a yanzu yada da mota BMW ga kudi har naira miliyan saba’in. Sannan ga biki harda pre wedding pictures da shagali na ban mamaki:

FB_IMG_1505488845801FB_IMG_1505488888909FB_IMG_1505488845801FB_IMG_1505488883281

Leave a Reply

%d bloggers like this: