Maryam Booth tayi melting Zuciyar Jaruma

Shine magana. When mai fans rabbin miliyan yayi sharing abun mai fans dubu ashirin tilar a kai gaisuwar godiya.

Maryam booth dai tayi kawa bayanda tayi sharing tallan Hauwa muhammad Jaruma Empire a social media. Abun ya narka zuciyar Jaruma har takai ta kasa shiru sai da takai godiya. Kalli dai abunda jaruma tacce:

Leave a Reply

%d bloggers like this: