Matshiya Taji Mutuwarta A Jika Awa 24 Kafin ta Rassu HOTUNA

wata matashiya ta rasu sa’o’I 24 bayan ta gama korafi a kan rashin lafiyarta ga kawarta. A cewar rahotanni, matashiyar mai suna Halima na rashin lafiya sai aka kwantar da ita a wani asibiti dake arewacin kasar Najeriya. Kafi rasuwar ta, Halima ta fada ma daya daga cikin kawayenta a shafin zumunta cewa bata jin dadin jikinta kuma tana ji a jikinta cewa zata mutu. Babu shakka ta cinka dai-dai domin ta rasu a wannan rana da ta gama magana a asibitin.
vllkyt8p840grph9a.7dad6ac0

Ga hoton yadda hiran ta su ta kasance da kawar ta. Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu
vllkyt2kv7vuv6mhrg.f4663f8e
Allah ya ji kan ta da rahma! Ra’ayin ‘yan Najeriya kan abun da zai iya sa su kashe kansu

Leave a Reply

%d bloggers like this: