Nigeria Ta Mutum Uku Ce inji Malam Aminu Kano

Daga Lukman Ayiye

MALAM AMINU KANO YACE:

Nigeria ta mutun 3 ne:
* Mahaukaci
* Barawo
* Shaa-sha-shaa.

SHARHINA:

IBO SHINE MAHAUKACI
saboda haukar ibo kullun mafarkinshi shine a raba Nigeria. Dudda kasantuwar cewa ibo yana sahun gaba wajen amfanuwa da kasantuwar Nigeria a matsayin dunkulalliyar kasa guda. IBO baida sana,ar da ya wuce kasuwanci da Dan arewa dashi yake rayuwa amma baida makiyin da ya wuce Dan arewa ba haushe.
Misalin ibo kamar misalin mutumin da ke kan tsakiyar reshen itacene kuma yake saran tusherreshen.

BAYARBE SHINE BARAWO.

idan kaji bayarbe yai shuru to yana cuta. Bayarbe yafi kauna kirista bayarbe fiye da musulmin da ba bayarbeba. Duk lokacin da kaji bayarbe yace maka kuyi musaye to naka yafi tasa. Idan ko yace ya yadda da kai to yagano hanyan da zai kwashe kafarkane.

BAHAUSHE SHINE SHAA-SHA-SHAA.

Kullun bahaushe (Dan arewa) baida burin da ya wuce mutuwar Dan uwarsa don ya maye gurbinsa.
Bahaushene idan ka kada Dan,uwansa sai ya miko maka igiyan da zaka daureshi.
idan kanemi abinda zaka yanka Dan uwansa sai ya miko maka wuka.

Misalin bahaushe (Dan arewa) kamar misalin kazane da take jiran ka yanka ‘yar uwanta itako ta tsatstsagi hanjin.

AGANINA:

Duk shuwagabannin kasa da akayi a Nigeria guda 5 ne daga ciki masu kishin Nigeria da son cigabanta.

* Abubakar Tarawa Balewa
* Murtala Ramat Muhammad
* Ganar Muhammad Buhari
* Ganar Sani Abacha
* Ummar Musa ‘yar aduwa

Dukansu Guda 4 daga cikinsu ana zargin kashesu akayi.
Kuma idan da binciken haka ya tabbatar da kaga ‘yan arewa a sahun gaba.

Sauran Wanda ya rage shine Muhammad Buhari, ko shiko ma mutuncinsa da rayunsa Na cikin walagigi Allahne kawai me kareshi ba tare da gudummuwar ‘yan uwansa ‘yan arewaba.

Azzalimai nafili irinsu Gwamnar Ekiti da su Femi kayode da la,anannun Nija Dalta sun tasashi a gaba da bataci da cin mutunci a kafafen watsa labarai da zagon kasa a mulkinsa don kaddai yai Nasara ga abinda yasa gaba Na cigaban kasa, amma babu wani Dan arewa mai karfi da yake bashi temako irin yanda da su Marigayi Ganaral Hasan usman Katsina suka rikayi, Hasalima sai murna sukeyi da batancin da ake masa, hadi da fatan mutuwarsa.
Ko rashin lafiyan nan tasa sai da aka sami ‘yan arewan da suka aikema osumbajo da sakon tayashi murnan zama shugaban kasa. Ka Gane Dan arewa Shaa-sha-shaane da baisan abinda yakeyiba.

A Masu son Buhari a arewacin Nigeria 98% daga cikinsu talakawane masu niman abinda zasu sa a bakin salati, basu da abinda zasu Shiga jaridu da sauran kafafen watsa labarai don yakan far fagandan azzalimai.
Wasuma daga cikin talakawar rashi wayewa Na masu tasiri a zukatansu ta inda basa iya fahimtar inda aka dosa, hakan sai yabada dama ga wadancen la,anannun Suna amfani da su don cimma biyan bukatun Kansu.

To wai shin don Allah Bahaushe (Dan arewa) musulmi yaushe zai hankaline?

Leave a Reply

%d bloggers like this: