Sakatarin Gwamnatin Buhari sun KArbi Miliyan 200 domin Cire Ciyawa- Sanatoci Sunce A Korre Shi

Sakatarin gwamnain buhari wato Babachir lawan ya shiga tsaka mai wuya bayanda binciken sanatocin najeriya ya nuna cewa wanni kamaninsu mai suna Global Vision ya karbi kwangilar naira kan naira har miliyan 200 domin ya cire ciyawa a yobe.

Kwamitin sanatocin sunce kawai anyi aringizo ne an harba kwangiloli sama domin ya cuci yan najeriya. Kwangilolin sun ito ne daga oishin shugaban kasa karkashin yunkurin taimakawa Arewa masso gabashin na najeriya.

Sanata Dino Malaye  yacce irinsu Babachir suke abun kunyar da ke batawa APC suna. Amman ba wannan banne karro na arko inda aka zargi wassu yaran buhari da irin wannan arangizon. Wassu masana sunce dga takkun shgaban kassar babu alamun cewa zai janza mutanen dakke kusa dashi

Babachir-David-Lawal-SGF.jpg?fit=500%2C300

Leave a Reply

%d bloggers like this: