Sarkin Saudiya Ya Gaisa Da Macce Amman Munafukai Sunyi Tsit

Daga Jamila Sanbawa

Sarkin yan Izala ops! Yan saudiya nakeso nacce, shima ya gaisa da macce kuma ba wanda muka ji ya hau mumbari yana magana, ko sabida su ne ke bawa yan takfiri kudaden da suke fantamawa ne?

Amman bara muyi musu uziri har zuwa juma’a muga ko zasuyi magana:

Leave a Reply

%d bloggers like this: