Shariar Kenan! Kalli Kyautar da Gwamna Yari Yayiwa Dan Ahmed Sani Yerima

amfarawa an gaishe ku.
Tau sanin kowa ne dai cewa dan Ahmed Sani Yeriman Bakura zai yi aure. Mun kowo muku pre wedding pictures na tsinsayan soyyayyar a shafinmu.
Tau amma yunzu an kunto wuta bayan da Malam IG Wala shugaban kungiyar fafitukar karre hakkin mutane ta CATBAN ya bayyana cewa shi gwamnan na Zamfara mai cin gado ya sayi gangariyar mota kirar BMW domin bawa angon maigidan nashi kyauta Hakkun

Ba anan ta tsaya ba. IG Wala ya kara da cewa wai har da kudi dala kan dala har dubu dari biyu wandaya zaftare nair miliyan sabain zai bawa angon.

Tau, har yunzu dai gidan gwamnatin na zamfara basu mai da martani ba gamme da wannan zargi. Zamfara wadda tayi kaurin sunna wajen ci da addini dai ta shiga hallin kulkul tun lokacin ds aka sammi vidiyan wanni tsohon kwamishinan jahar yana zina amma gwamnatin ta ja baki tayi tsit.

Allah ya kyauta

Leave a Reply

%d bloggers like this: