Team Sadau- Kalli Kanwar Rahama Sadau

Ko kunsan yar uwar nan ta Rahama Sadau?

Itacce mai kamfanin makeup na Sadau’s Makeover da ke Kaduna. Za mucce tayi kyau sai muka tuna makeup artist ce, kunsan ko wacce irin fuska inde ka bawa makeup artisty tau an gama LOL

Amman ba gusgewa ba yaya kuke ganinta tarre da Rahama?

Screenshot_2017-09-09-22-24-12~2Screenshot_2017-09-09-22-24-01~2

Leave a Reply

%d bloggers like this: