The Boss Is Gone- Karanta yadda Jarimin Kano Lil Ameer Hassan Ya Rassu HOTUNA

0
16

Kanawa Kunyi rashin jarimin waka.

Ameer Hassan wadda aka fi sanni da lakaninshi wato  lil Ameer ya rassu.

Ameer wadda aka haifa a shekarar 2003 ya shiga wata ne yan dan yaro sakamakon taimakon mahaifiyarshi wadda itacce ta fara rubuta mishi wakoki kafin ya dauki alkalamin da kanshi. Dan yaro yayai mutukar sunna a kano inda duk mai jin gidajen radiyon Cool FM ko Ray Power zai san jarimin mawakin.

Wakokin shi I am the Boss da Zama Lafiya saida suka kaita ray power top  10 har tsawon mako uku sanda suka fito.

Ameer dai ya rassu ne jiya sakamakon hadtsari da ya afka dashi a Kaduna.

Allah ya ji kan matashin jarimin. Ga hotunan shi a kasa:

Screenshot_2017-09-15-11-45-27~2Screenshot_2017-09-15-11-45-34~2Screenshot_2017-09-15-11-45-41~2Screenshot_2017-09-15-11-44-45~2Screenshot_2017-09-15-11-46-20~2Screenshot_2017-09-15-11-46-25~2Screenshot_2017-09-15-11-46-48~2Screenshot_2017-09-15-11-47-13~2

Leave a Reply