The Vultures Are Circling- Naziru Sarkin Waka Ya Kai EbonyLife Kara Kotu

Taka Musu birki sarkin waka.

Su Naziru zafi ba a waka ba kawai. Naziru sarkin waka dai ya kai kamfanin ebonylife wanda ke tsara wanva fim din da ya fito da Rahama Sadau, Yakubu Muhammad da Maryam Booth eato Sons of the Caliphate.

Naziru yacce sunyi amfani da wakarshi ba tarre da izini ba kuna wai bazasu bar wanda ke raina su suci bulus ba.

Kuji fa sarkin waka

Leave a Reply

%d bloggers like this: