Yan Matan Edo Na Kwace Mana Mazaje- Inji Matan Kano

Labarin duniya baya karewa, wata kungiyar mata a kano ta fito zanga zanga da yunkurin neman hukumomi su dauki mataki akan yan mata musulmai daga Edo wadda amma ke dauke hankalin samarin Kanawa da irin rankadar nan da taairaicin da wai su yan matan na Kano bassu sanni ba.

Kungiyar a shafinta na yanar gizo har da sanya hotunan wassu yan matan da sukke zargi da kwashe hankalin samarin na su.

Tau anyi ta yan calabar yunzu an koma yan benin, LOl

Leave a Reply

%d bloggers like this: