Yan wasan hausa sun tabka da Masu Gida- Kannywood da Kano Pillars sun buga kwallo a birnin dabo

0
10

Ali Nuhu, Nazifi Asnanic, Babba Are da sauranmanyan yan wasan Kwaikwayo na Kannywood sun tabka da Yanwasan Kwallo na Kano Pillars Masu Gida.

Kwallon dai an buga shi ne yau asabar domin taimakawa masu farautar jini, a babban fillin wasan Sani abacha dake Kanon Dabo

 

Fillin wasa kafin a fara kwallo
Ali Nuhu a fillin wasa
Yan wasan kannywood
Sani Lawan Kofar Mata a yayin da zai bude wasa
Wasu yan jaridar cool FM a wasan

Leave a Reply