Aka cire BokoHaram, Arewa zata wucce Kudu a Shekaru Talatin

Idan aka gama da ta’addancin BokoHaram, Arewacin Najeriya zai zarce Kuddancin ta a cigaba da walwallar rayuwa a cikin shekaru tallatin 30. Wa’ensu malaman Jami’ar turain da kuddancin Najeriya ne suka ganno wannan bayan wani buncike da suka gudanar gamme da cin gaban al’umma.

Malaman Jami’oin dai sunyi la’akari da sauyin hanyoyin tattatalin arzikin da najeriya ke fuskanta a halin yunzu da kuma fadace fadace’n dake faruwa a duk yankunnan Najeriya.

A rohoton nasu, malaman suka ce

“Babbar matsalar tsaro a Area yan gudana ne ta fannni uku, da bokoharam, da fadan yan fulani sannan kuma fashi da makami. Amma ban da bokoharam, sauran basa iyya damishe yunkurin tasso da tattalin arzikin yankin da mazaunanta suke yi a halin yunzu”

Sun kara da cewa nan da shakara 30 din Man fetir na Najeriya, wadda kudu ke wa area barazana dashi zai karrre, abin da ragge kawai shi ne iskar gas. Malaman kuma sun nuna cewa mafiyawan kasar noma a kudu maso kudu da kudu maso gabas ta ci tarra, duk da tarrin yawan Al’umma dake zaune a wannan yankin.

Sunce ” Duk da cewa jahohin Borno da Adamawa bassu da ko rabbin Al’ummar da kudu maso gabas ke dashi, wannan johohin biyu na arewa kacal sun zarta gabadaya yankin a Kassar Noma”

Wannan dai shine rohotu na wajen uku da ya fito a kwannannan da yake nuna cewa Arewa na bakin riskar farfadowa. A wancan watan ne ministan Mai yayi yan yankin Arewa Maso Gabas Albishir na samo rukunonin Mai da akayo a yankunan Borno da Yobe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: