Kamfanin NIKE sunyi takalmin dake daure kansa

Shahararren kamfanin nan mai kera kayayakin motsa jiki wato Nike sunyi wani takalmi dake iya daure kansa da kansa.

Wannan takalmi mai suna HyperAdapt zai iya daurin zarge ya kama kafafuwan mai sa shi ba tarre da mutum yayi kamai ba

Nike¿s latest reveal just a few months into 2016 finally brings Marty McFly¿s iconic sneakers to life. The company has unveiled the Nike HyperAdapt 1.0, which automatically tighten when the wearer¿s heel hits a sensor. And, they will be available to Nike+ members later this year

Kamfanin yace wannan takalmin zai sa masu gudu su fi jin dadin gudu kuma zai taimaka wajen yin rigakafi wajen tuntube.

Leave a Reply

%d bloggers like this: