SIYASA: Yatsu Hudu sunyi ruwan darre a Kano

Rigimar cikin gida tsakanin magoya bayan Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da kuma Madugu Rabiu Kwankwaso ta dauki wani sabon launi kuma.

A yunzu haka dai yan Kwankwasiyya suna nan suna nuna alama mai Yatsu hudu, komai wannan alamar take nufi?

Ita dai wannan alama ta nufin wai Shekara hudu wadda suka kayyadewa gwamna Ganduje inji Mal Rabiu Sinti wani dan gidan Kwankwasiyya.

A wa’encen satuttuka wannan Alamma ta fara bayyana tun kafin barkewar rigimar tsakanin Kwankwaso da Ganduje ta fito filli.

Leave a Reply

%d bloggers like this: