Wani mutumin Bidda ya kera motar katako

Wani mutumin Bida a Najeriya ya kera mota ammafa ta kwatako.

Mutumin wanda kafinta ne a garin Bida yace ya dauki alwashin yin mota da hanun sa ne domin ya nunawa mutanen sa cewa muma fa zamu iya kerekere.

Leave a Reply

%d bloggers like this: