Kuje kuji da yanda zaku chi wasa- Sunday Oliseh ya fadawa kungiyar Kwallon Kafar Najeriya

Da Alamu dai Sunday Oliseh baiya tunanin Dawowa aikin sa na Coach din yan wasan najeriya wato supa easgles.

Sunday dai ya hau yanar gizogizo yancewa kungiyar kwallon kafar najeriya cewa akan damuwa da suke da yadda a bar aiki katsam suje su san yarda yan wasan su za su chi wasa,

Kungiyar kwallon kafar najeriya wato NFF dai ta dau alwashin kai Sunday Oliseh kara kotu tun sanda ya ajiye aikinsa na coach din yan wasanta

Leave a Reply

%d bloggers like this: