Ronaldo ya taimaki wani yaro dan Palestine

Shahararran dan kwallon kafar nan Ronaldo tarre da yan uwansa masu bugawa Madric kwallo sun taimaki wani yaro maraya da Palestinu.
Yaran dai yasami raunana ne sa’in da yan Izira’ila suka jefa bom gidan su suka kashe iyayen da yan uwan yaron.
Cikin ikon Allah amma sai yaran she kadai dan shekara niyar ya rayu bayan kashi sittin cikin darri na gangar jikinshi ta konne kurumus.
Ronaldo da yan uwansa sun tallafawa yaran inda suka dauki nauyin magungunar shi
Ronaldo da sauran yan Madrid tare da yaran

 

Kakan yaran Ahmed yayi godiya ga Ronaldo da Club din Madrid

Leave a Reply

%d bloggers like this: